Wanda ake ganin yafi kowa karfin kwakwalwa, saurin tunani, Hadda (memorization) a wannan zamani wato Mista YoungHoon Kim na kasar South Korea yace:



"Bitcoin da sauran crypto suna shirin shiga bull market nan gaba kadan".

Yace "Bitcoin da Crypto sun dade a bear", wato sun fadi kasa tsawon shekaru, yace yanzu ne Bitcoin da Crypto zasu tashi sosai.

Ana cikin haka kuma sai ga babban Market Maker na duniya, CZ wanda ya kafa kamfanin Binance a yau yana cewa, yana ganin 2026 za'a samu tashin kasuwar crypto na daban, wanda ya sabawa tunanin mutane da yadda suka saba gani.
AKE-9,17%
KIM-10,47%
BTC0,51%
SUN-1,03%
post-image
Halaman ini mungkin berisi konten pihak ketiga, yang disediakan untuk tujuan informasi saja (bukan pernyataan/jaminan) dan tidak boleh dianggap sebagai dukungan terhadap pandangannya oleh Gate, atau sebagai nasihat keuangan atau profesional. Lihat Penafian untuk detailnya.
  • Hadiah
  • Komentar
  • Posting ulang
  • Bagikan
Komentar
0/400
Tidak ada komentar
  • Sematkan

Perdagangkan Kripto Di Mana Saja Kapan Saja
qrCode
Pindai untuk mengunduh aplikasi Gate
Komunitas
Bahasa Indonesia
  • 简体中文
  • English
  • Tiếng Việt
  • 繁體中文
  • Español
  • Русский
  • Français (Afrique)
  • Português (Portugal)
  • Bahasa Indonesia
  • 日本語
  • بالعربية
  • Українська
  • Português (Brasil)