🎄 聖誕季相遇 Gate 廣場,共享節日驚喜!
🎉 Gate 廣場社區成長值「聖誕抽獎狂歡」第 1️⃣ 5️⃣ 期火熱開啟!
立即參與 👉 https://www.gate.com/activities/pointprize?now_period=15
✨ 如何參與?
1️⃣ 前往 Gate 廣場【積分中心】完成日常任務,輕鬆賺取成長值
2️⃣ 每累計 300 成長值,即可抽獎一次!
🎁 聖誕豪禮等你解鎖:
金條 10g、Gate 聖誕限定周邊等超值好禮,統統帶回家!
📅 12 月 18 日 - 12 月 26 日 24:00 (UTC+8)
🎅 聖誕好運不停,驚喜輪番來襲!
了解更多 👉 https://www.gate.com/announcements/article/48766
#BTC #ETH #SOL #GT
• A 2021 anyi estimating na global average total cost na data breach yakai $4.35 million
~ IBM Security
• A 2023 anyi hasashen cewa cybercrime ya costing din duniya har $8 trillion, idan aka gwadashi da country to kuwa cyber crime zai Zama the world's largest economy bayan U.S da China.
~ Cybersecurity Ventures
• A karkashin Report and Statistics da 'The State of Ransomware in the US' suka fitar a 2021 sannan Emsisoft suka wallafa a blog nasu sunce "mafi qarancin adadin kwanakin da Business suke dauka domin su Zama fully recover daga cyber attack shine 287 days".
• Koda bayan an tace kowane saqon email guda 1 cikin 3000 na saqonnin da organization suke receiving to kuwa duk da haka sai an samu malware.
~ The State of Email Security in 2020, Fortinet
• Damarmaki na samun aiki a Cybersecurity zai qaru da 35% daga 2021 zuwa 2031, wanda ya zarce average growth rate na dukkan wani occupations.
~ US Bureau of Labor Statistics.