• A 2021 anyi estimating na global average total cost na data breach yakai $4.35 million
~ IBM Security
• A 2023 anyi hasashen cewa cybercrime ya costing din duniya har $8 trillion, idan aka gwadashi da country to kuwa cyber crime zai Zama the world's largest economy bayan U.S da China.
~ Cybersecurity Ventures
• A karkashin Report and Statistics da 'The State of Ransomware in the US' suka fitar a 2021 sannan Emsisoft suka wallafa a blog nasu sunce "mafi qarancin adadin kwanakin da Business suke dauka domin su Zama fully recover daga cyber attack shine 287 days".
• Koda
查看原文